Willy Karekezi na samun karbuwa a fannin zane-zaneTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video11/18/2015November 18, 2015Sana'ar zane da Willy Kerekezi ke gudanarwa na samun karbuwa a Ruwanda. Amma kuma ba ya baiwa masu wannan fasahar damar samun kudin gudanar da rayuwarsu yadda ya kamata.https://p.dw.com/p/1H8aRTalla