Wannan yanki ya raba Koriya ta Arewa da ta Kudu | Duka rahotanni | DW | 22.03.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Wannan yanki ya raba Koriya ta Arewa da ta Kudu

Shiga wasannin Olympics na lokacin hunturu a yankin Pyeonchang na Koriya ta Kudu da Koriya ta Arewa ta yi, ya ba da kyakkyawan fata. Amma har yanzu akwai tsakani daidai da iyakarsu mai tsawon kilomita 248.