Wa zai gaji kujerar shugabar gwamnati Angela Merkel? | Duka rahotanni | DW | 11.03.2021
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Wa zai gaji kujerar shugabar gwamnati Angela Merkel?

Har yanzu jam'iyyar hadakar Merkel ta CDU/CSU ba ta tsayar da mai maye gurbinta a zaben kasa na 2021 ba. Amma tuni SPD ta fitar da dan takararta. Kana jami'iyyar kare muhalli ta the Greens, na da 'yan takara biyu.