1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Volkswagen

Volkswagen mota kirar Jamus wadda ake yi a garin Wolfsburg, kuma kamfani kera matoci mafi girma a kasar ta Jamus kana na biyu a duniya.

An kafa kamfanin a shekarar 1937 karkashin kungiyar kwadago ta Nazi, kafin yakin duniya na biyu. Babban burin shi ne lokacin ana bukatar mota da za ta dauki mutane biyu da yara uku, wadda kuma za ta yi tafiyar kilo-mita 100 cikin sa'a guda.

Nuna karin rahotanni