1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ukraine: Jam'iyyar Zelensky ta lashe zaben 'yan majalisa

Gazali Abdou Tasawa
July 22, 2019

Jam'iyyar sabon shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelensky ta lashe akasarin kujeru a zaben 'yan majalisun dokoki da aka gudanar a karshen mako.

https://p.dw.com/p/3MXhk