SiyasaTrump ko Clinton?11/03/2016November 3, 2016Wa zai zama shugaban kasar Amirka idan duniya za ta yi zabe? A wadanne kasashe za a zabi Clinton kuma a ina Trump zai fi samun kuri'u? Ka hade da mu a wannan tsarin zabe na duniya, ta hanyar kada kuri'arka a nan.https://p.dw.com/p/2S4dATalla