Togo: ′Yan adawa na matsa kaimi | Duka rahotanni | DW | 04.10.2017
 1. Inhalt
 2. Navigation
 3. Weitere Inhalte
 4. Metanavigation
 5. Suche
 6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Togo: 'Yan adawa na matsa kaimi

'Yan adawar kasar Togo sun sake kira ga magoya bayansu ga yin wata sabuwar zanga-zanga don tilasta wa gwamnatin yin sauye-sauye a kan kundin tsarin mulki domin hana shugaba Faure Gnassingbe yin tazarce.

Saurari sauti 02:56
Now live
mintuna 02:56
 • Kwanan wata 04.10.2017
 • Tsawon lokaci 02:56 mintuna
 • Mawallafi Salissou Boukari (AH)
 • Rahotanni masu dangantaka Togo
 • Muhimman kalmomi Togo
 • Sauko da labarin Ɗauka da MP3
 • Kanu guda Matsayin A1
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink https://p.dw.com/p/2lCP6