Thabile Thabete mai gasa cake ga marayu a kewayen birnin Johannesburg | Duka rahotanni | DW | 20.05.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Thabile Thabete mai gasa cake ga marayu a kewayen birnin Johannesburg

Thabile Thabethe ta kasance matashiya 'yar Afirka ta Kudu da ke faranta ran marayu wajen kai musu cake lokacin bikin ranar haihuwa daga sana'ar da take yi domin samun kudaden shiga.

A dubi bidiyo 03:19
Now live
mintuna 03:19