Taro kan tsaro a yankin Tafkin Chadi | Duka rahotanni | DW | 18.06.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Taro kan tsaro a yankin Tafkin Chadi

A wannan Talata aka bude zaman babban taron matasa da kungiyoyin farar hula na yankin Tafkin Chadi don magance matsalar da ta raba mutum sama da miliyan daya da gidajensu.

Saurari sauti 03:18