Tarihin shirin samar da sulhu a yankin Gabas ta Tsakiya | Duka rahotanni | DW | 06.02.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Tarihin shirin samar da sulhu a yankin Gabas ta Tsakiya

Kusan shekaru 50 kenan bayan yakin kwanaki shida a 1967, sai dai har yanzu an kasa warware rikin Isra'ila da Palasdinu. Ga dan gajeren tarihin kokarin da aka yi don samar da masalaha.