1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Rawar marigayi Hosni Mubarak a Masar

Suleiman Babayo ZMA
March 2, 2020

Marigayi tsohon Shugaba Mohammad Hosni Mubarak ya dare kan karagar mulkin Masar bayan kisan gillar da aka yi wa tsohon Shugaba Anwar Sadak.Ya jagoranci mayakan sama lokacin yaki da Izra'ila a 1973 inda ya taimaka aka kwato yankin Sinai daga Isra'aila.

https://p.dw.com/p/3YjnZ