Tallafi ga masu cutar AIDs ko SIDA | Duka rahotanni | DW | 30.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Tallafi ga masu cutar AIDs ko SIDA

Wata kungiya a Burkina Faso ta shiga gaba domin dakile yada cutar AIDs ko SIDA da ke karya garkuwar jiki ga jariran da suke haifa.

A dubi bidiyo 03:54