Takun saka tsakanin EU da Poland
December 20, 2017Talla
Kungiyar ta ce za ta yi amfani da kudiri na bakwai domin hukunta kasar ta Poland saboda laifukan take hakin bani Adama. Kasar ta Poland ta ki ta zartas da wasu bukatun na kungiyar tarrayar Turai na kawo gyara ga tsarin shari'ar kasar wanda ake zargin da cin hanci da kuma wasu sauye-sauye a cikin kudin tsarin mulki: