Shigar da darussan zamantakewar aure a manyan makarantun jihar Kano.
https://p.dw.com/p/1FHzw
Talla
Ganin yadda ake yawaitar samun mace-macen aure a arewacin Najeriya, gwamnatin jihar Kano ta kuduri aniyar shigar da darussan zamantakewar aure a manhajar koyarwa a makarantun gaba da sakandare a jihar.