Taba Ka Lashe: 29.01.2020 | Zamantakewa | DW | 04.02.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Taba Ka Lashe: 29.01.2020

Kuna sane da cewa tuni aka cika shekaru 75 da ‘yanto sansanin gwale-gwale na ‘yan Nazi da ke Auschwitz a kasar Poland. Ku biyo mu cikin shirin Taba ka Lashe domin jin karin bayani.

Saurari sauti 09:48