1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 20.02.2019

Mouhamadou Awal Balarabe
February 22, 2019

Masarautar Foumban da ke yammacin kamaru na raya al'adu irin na kasar Hausa duk da cewa suna da al'adu da suka gada daka kakanni.

https://p.dw.com/p/3DtgN

A masarauta Foumban busa kakaki da algaita a fada. Sannan Islama ta kasance addini da ya fi samun karbuwa tsakanin 'yaa asalin garin na Foumban. Sai dai a masarautar Foumban ana tube sarki na dan wani lokaci domin talakawa su tambay  abin da ya yi na alhairi tare da bayyana masa kura-kuransa.