1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba ka Lashe: 07.08.2018

Abdourahamane Hassane MNA
August 11, 2018

Baje kolin kayayyakin tarihi da sinadaran da Misirawa ke amfani da su wajen tanada gawarwakin Fir'aunoninsu.

https://p.dw.com/p/330Hj

Baja kolin kayayyakin adana gawarwakin Fir'aunonin kasar Masarr wanda ma'aikatar raya al'adu ta kasar ta yi bikin Baje kolin kayayyakin tarihi da sinadaran da Misirawa ke amfani da su wajen tanada gawarwakin Fir'aunoninsu da suka yii dubban shekaru ba tare da sun lalace ko zagwanye ba.