Taba Ka Lashe: 06.07.2020 | Zamantakewa | DW | 12.05.2020
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Taba Ka Lashe: 06.07.2020

Annobar cutar coronavirus da ta addabi duniya ta shafi bangarori da dama na rayuwar dan Adam ta yau da kullum. Shin ko ta wacce fuska ta shafi al'adun da ake yayin bikin aure? Ku biyo mu cikin shirin Taba Ka Lashe.

Saurari sauti 09:38