Taba Ka Lashe: 05.07.2017
July 7, 2017Talla
Gidan Konrad Adenauer na daukar hankalin masu yawon bude ido daga sassan duniya daban daban. Shirin ya kawo wa masu sauraro cikakken bayani, dangane da abubuwan da masu kayatarwa a gidan tarihin na Konrad Adeneuar da ke Rhöndof a Bad Honnef da ke kusa da birnin Bonn.