1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

North Rhine-Westphalia

North Rhine-Westphalia jiha ce da ta fi kowacce yawan jama'a a Tarayyar Jamus. Baya ga yawan jama'a, jihar na kan gaba wajen yawan baki 'yan kasashen waje.

Babban birnin jihar shi ne Düsseldorf. Jihar ta na da karin birane da suka hada da Cologne da Bonn, wanda a baya shi ne mazaunin fadar gwanmnatin Tarayyar Jamus.

Nuna karin rahotanni