Taba Ka Lashe: 03.01.2018
January 5, 2018Talla
Shirin zai duba batun buda gidan tarihi na ajiyar kasusuwan dabbobi da aka gano bayan wani bincike da masana ilimin binciken tarihi na kasashen Jamus, da Amirka da sauransu suka yi, inda suka gano wasu kasusuwan gawarwakin dabhbobin da suka rayu shekaru dubunai a wasu yankunan na ihar Agadez da ke Jamhuriyar Nijar.