SiyasaSudan: Matsayar raba iko ta haifar da fataTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare MAB07/17/2019July 17, 2019Jagororin mulkin sojin Sudan da masu fafutulkar neman suyi sun rattaba hannu kan yarjejeniyar raba madafun iko tsakaninsu bayan makonni biyu na jan kafa, lamarin da ya haifar da martani daga bangarori dabam dabam.https://p.dw.com/p/3MCjpTalla