Siyasa da Al´umma 1003/22/2010March 22, 2010Sasantawa bayan rikice rikicehttps://p.dw.com/p/MZTcTallaSau da yawa mata da matasa ne ke shiga mawuyacin hali sakamakon munanan rigingimu. Wasu lokutan su ma suna shiga ana damawa da su a irin waɗannan rigingimun. Yau za mu duba shirin sulhu ne bayan tashe tashen hankulan ƙasar Liberiya.