Shirye-shiryen zaɓe a ƙasar Mali | Zamantakewa | DW | 25.07.2013
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Shirye-shiryen zaɓe a ƙasar Mali

Duk da cewa 'yan takaran shugaban ƙasa a Mali tsoffin 'yan siyasan ƙasar ne, al'ummar ta ƙagu ta ga an jefa ƙuri'ar da zai girka sahihiyar gwamnati

Tun bayan juyin mulkin do sojoji suka yi a Mali na ran 22 ga watan Maris, ƙasar ke ƙoƙarin komawa ga turbar demokraɗiyya sakamakon irin matsaloli na tsaro da karayar tattalin arziƙin da take fuskanta, kuma ranar lahadi mai zuwa (28.07.2013) idan Allah ya kai mu, za su zaɓi wanda zai jagorance su. A dalilin haka ne muka yi muku tanadin waɗannan rahotannin da ke ƙasa:

DW.COM