Shirye-shiryen zaɓe a ƙasar Mali
July 25, 2013Talla
Tun bayan juyin mulkin do sojoji suka yi a Mali na ran 22 ga watan Maris, ƙasar ke ƙoƙarin komawa ga turbar demokraɗiyya sakamakon irin matsaloli na tsaro da karayar tattalin arziƙin da take fuskanta, kuma ranar lahadi mai zuwa (28.07.2013) idan Allah ya kai mu, za su zaɓi wanda zai jagorance su. A dalilin haka ne muka yi muku tanadin waɗannan rahotannin da ke ƙasa: