1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma:17.02.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
February 17, 2019

A cikin shirin za ku ji cewa: A Jamhuriyar Demukradiyar Kwango an kama hanyar kafa kafa gwamnatin hadaka da za ta tattara jam'iyyun 'yan adawa da na bangaren masu rinjaye. Wasu fararen hula biyar sun mutu a yayin wani gumurzun soja da 'yan Boko Haram a Buni Yadi na jihar Yoben Tarayyar Najeriya.

https://p.dw.com/p/3DYHl