1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:03.09.2019

Zulaiha Abubakar
September 3, 2019

Za kuji yadda jam'iyyar firaminista Boris Johnson na kasar Britaniya ta fara fuskantar sauyin sheka daga mambobinta a daidai lokacin da batun ficewar kasar daga kungiyar EU ya ke fuskantar Allah wadai daga bangarori daban daban.

https://p.dw.com/p/3Oxmj