Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
An samu katsewar kafar sada zumunta na Facebook a intanet a wasu sassan duniya.
Kamfanin Meta mai kafofin sadarwa Facebook da Instagram zai fara karban kudi don tantance shafukan mutane
Meta zai ba wa tsohon Shugaban Amirka Donald Trump damar sake amfani da Facebook da Instagram, amma da sabbin sharudan ba zai saba wa dokokin shafukan ba.
A karon farko Rasha ta bayyana sunayen shugaban kamfanin Meta ko Facebook Mark Zuckerberg da mataimakiyar shugabar kasar Kamala Harris a cikin jerin mutane Amirkawa 29 da ke fuskantar takunkumi.
Kotu ta ci tarar kamfanin Google na Amirka biyan tarar yuro miliyan biyu saboda cin mutuncin harkokin kasuwanci tare da takurawa kanan kamfanoni. An umarci kamfanin ya gyara wasu sharuda bakwai a cikin kwangilolinsa.