Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Brazil ta karfafa matakan tsaro a kewayen babban birnin kasar, gabanin wata zanga-zangar da magoya bayan tsohon shugaba Jair Bolsonaro, bayan wadda suka afkawa fadar shugaban kasa da ginin majalisa da kotun koli a karshen mako.
A wata tattaunawarsu ta wayar tarho, shugaban kasar Brazil Lula da Silva ya yi watsi da goron gayyata taron koli na kasashen duniya masu karfin tattalin arzikin masana'antu G7.
A ranar Lahadi ce aka rantsar da sabuwar gwamnatin Brazil karkashin jagorancin shugaba Luiz Inacio Lula da Silva.
Madugun adawar kasar Brazil Luiz Inacio Lula da Silva ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a ranar Lahadi. Sai dai har yanzu shugaba mai ci da ya sha kaye bai ce komai a kan zaben ba.
Shugaba Jair Bolsonaro da Luiz Inacio Lula da Silva na zawarcin jam'iyyun siyasa a Brazil a yayin da ake dakon zagaye na biyu a zaben shugaban kasa a karshen watan Oktoba.