1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma.

Abdoulaye Mamane Amadou
September 8, 2020

A cikin shirin za a ji cewa gamayyar jam'iyyun adawan Nijar ta janye daga binciken rejistar masu zabe da kunngiyar kasashen da ke magana da faransa ke shirin gudanarwa a Najeriya kuwa masana tattalin arziki sun yi kira ga shugaba Muhammadu Buhari da ya yi amfani da dimbin bashin da gwamnatinsa ke ciwowa wajen inganta halin rayuwar talakawa

https://p.dw.com/p/3iB7D