Shirin Yamma | Duka rahotanni | DW | 17.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma

A cikin shirin za a ji cewa majalisar mulkin sojan Sudan ta rattaba hannu kan wata yarjejeniyar na'am da batun raba mukamai da fararen hula masu bore a kasar, akwai kuma shirin Ra'ayin Malamai da Amsoshin Takardunku a cikin shirin.

Saurari sauti 60:00