SiyasaShirin yamma na DW na 26.08.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari08/26/2017August 26, 2017A cikin shirin za a ji cewa daruruwan fararan hulla ne Musulmi 'yan kabilar Rohingyas da ke kasar Myanmar ke ficewa daga kasar ya zuwa kasar Bangladesh dan tsira da rayukansu sakamakon harbe-harbe tsakanin sojoji da 'yan tawaye na Rohingyas.https://p.dw.com/p/2itxmTalla