1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma na DW na 20.06.2017

Mouhamadou Awal Balarabe
June 20, 2017

A cikin shirin kun ji cewa Ministoci biyu na kasar ciki har da ministar tsaro Sylvie Goulard sun yi musarabus sakamakon wata badakalar ayyukan boge da ake zarginsu da aikatawa.

https://p.dw.com/p/2f49Z