1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na DW Hausa( 31.01.2018)

Yusuf Bala Nayaya
January 31, 2018

Bayan sauye sauyen dokokin mallakar filin noma mai sarkakiya, Zimbabuwe ta sanar da cewar, manoma fararen fatar kasar za su iya samun hayar gonaki na tsawon shekaru 99.

https://p.dw.com/p/2rsHS
Simbabwe Rob Smart und sein Sohn Darreyn bekommen ihre Farm zurück
Hoto: Reuters/P. Bulawayo