Shirin Yamma 30.08.2018 | Duka rahotanni | DW | 30.08.2018
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 30.08.2018

Cikin shirin za a ji shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta yi alkawarin taimaka wa kasar Ghana ta fuskar sauye-sauyen tattalin arziki da makamashi ta yadda rayuwa za ta inganta ga 'yan kasar.

Saurari sauti 59:59