1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Shirin yamma 22.02.2021

Ramatu Garba Baba
February 22, 2021

A cikin shirin za a ji cewa, Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta amince da a biya diyya ga duk wadan ya sami matsala bayan an yi masa allurar riga kafin corona. Shirin ya shafi kasashe kimanin 92 da ke fama da matsanancin talauci.

https://p.dw.com/p/3pj2E