1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 21.09.2019

September 21, 2019

Cikin shirin za a ji cewa an yi jana'izar marigayin tsohon shugaban kasar Tunisiya Zine El Abidine Ben Ali, a kasar Saudiyya kamar yadda ya bar wasiyya. Akwai kuma shirin Ra'ayin Malamai da ya dubi batun zanga-zangar da ake yi kan sauyin yanayi.

https://p.dw.com/p/3Q1jP