1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 21.07.2019

Abdoulaye Mamane Amadou
July 21, 2019

A cikin shirn za ku ji cewa Jam'iyyar sabon shugaban Ukrain Volodymyr Zelensky, ta samu gagarumin rinjaye a zaben 'yan majalisar dokokin kasar da aka gudanar a yau Lahadi inda ta tashi da kishi 43.9 ciki dari na adadin kuri'un da aka jefa, akwai wasu karin shirye-shiye ciki har da Amsosshin Takardunku.

https://p.dw.com/p/3MTqp