Shirin Yamma 19.05.2019 | Duka rahotanni | DW | 19.05.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Yamma 19.05.2019

A cikin shirin za a ji cewa, wasu masu yawon bude ido a kasar Masar sun tsallaka rijiya da baya, bayan da suka tsira daga wani harin da aka kai, mutune 17 da ke cikin motar safa sun sami raunika bayan da wani bam ya daki motar da suke tafiya a ciki.

Saurari sauti 59:59