1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma: 10.09.2019

Zulaiha Abubakar
September 10, 2019

Za kuji gwamnatin kasar Mexico ta shirya don haramtawa Amirka shigar mata da makamai ba bisa ka'ida ba, bayan Shugaba Donald Trump ya yi barazanar kakaba wa Mexico takunkumin shigar da hajoji Amirka sakamakon kwararar 'yan cirani.

https://p.dw.com/p/3PMjI