1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 09.09.2018

Ramatu Garba Baba
September 9, 2018

A cikin shirin za a ji cewa, an zargi mayakan sa kai na yankin da ke fafutukar ballewa a kasar Kamaru da laifin tayar da rikici bayan da suka tsare hanyar shiga ko fita daga yankin Bamenda.

https://p.dw.com/p/34acR