1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 08.03.2019

Ramatu Garba Baba
March 8, 2019

A cikin shirin za a ji cewa, dubban 'yan gudun hijirar kasar Sudan da suka nemi mafaka a Nijar, sun nemi gwamnatin kasar da ta gagauta ba su takardar shedar zama don rage radaddin rayuwa, matakin da aka ce na neman tada zaune tsaye ne.

https://p.dw.com/p/3Eh6P