1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 06.01.2019

January 6, 2019

Cikin shirin za a ji sojojin Najeriya sun rufe ofishin jaridar Daily Trust da ke Maiduguri tare da kama ma'aikatanta. Akwai kuma cikakkun bayanai kan rayuwar marigayi tsohon shugaban Najeriya mai cikakken iko, Alhaji Shehu Usman Aliyu Shagari.

https://p.dw.com/p/3B6mk