1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin yamma 04.10.2019

Binta Aliyu Zurmi
October 4, 2019

A cikin shirin za a ji cewar a Jamhuriyar Nijar an kammala babban taro kan mutunta kudin tsarin mulki don ci gaban dimukuradiyya da zaman lafiya a Afirka. A kasar Kamaru ma an kammala wani babban taron kasa don sulhunta rikicin tawaye a kasar.

https://p.dw.com/p/3Ql2q