1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma 04.07.2020

Gazali Abdou Tasawa
July 4, 2020

A labaran duniya na cikin shirin za ku ji cewa gwamnatin Kamaru da 'yan awaren yankin Ambazoniya na masu magana da Turancin Inglishi sun soma tattaunawa domin shawo kan rikicin awaren.

https://p.dw.com/p/3enu0