1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe:25.12.2018

Zulaiha Abubakar
December 25, 2018

Za kuji cewar wani jirgin sama mai saukar Angulu dauke da Martha Erika Alonso Gwamnar jihar Puebla ta kasar Mexico da mijinta ya fado kasa kwanaki kalilan bayan hawan ta mulki biyo bayan zaben da tayi nasara da kyar.

https://p.dw.com/p/3AblL