Shirin Safe:16.08.2019 | Duka rahotanni | DW | 16.08.2019
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Duka rahotanni

Shirin Safe:16.08.2019

Za kuji cewar Jagororin Zanga-zanga a kasar Sudan sun amince da zabar Abdallah Hamdok tsohon jami'in Majalisar Dinkin Duniya a matsayin Firaministan kasar na farko, wanda kuma zai jagoranci kasar har na tsawo shekaru uku bayan an kai ruwa rana tsakaninsu da sojojin da suka hambarar da tsohuwar gwamnati.

Saurari sauti 29:59