1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe:01.11.2018

Zulaiha Abubakar
November 1, 2018

Za kuji cewar Jami'an tsaro sun tsare Keiko Fujimori Jagorar 'yan Adawa a kasar Peru bayan da kotu ta bada umarnin cigaba da tsare ta a gidan yari har na tsawon shekaru uku zuwa lokacin da za a kammala binciken zargin cin hancin da ake mata.

https://p.dw.com/p/37VCk