1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

December 28, 2021

Bayan labaran duniya a cikin shirin za a ji cewa ministan shari'a na kasar Gambiya, ya bukaci da a yanke wa tsohon shugaban kasar Yahya Jammeh da abokan burminsa hukunci sakamakon mulkin da ya bayyana da na danniya da suka yi tsawon shekaru 22.

https://p.dw.com/p/44tHm