Muna amfani da "Cookies" domin inganta abubuwan da muke wallafawa a intanet. Za ku iya samun karin bayani a kundin kare bayananmu.
Matsalolin sauyin yanayi sun tagayya kasar Burundi
Wasu kasashen Afirka na ci gaba da kaurin suna a fannin cin-hanci da karbar rashawa ko sama da fadi da dukiyar kasa, inda Somaliya da Sudan ta Kudu suka kasance a matsayin farko.
Kimanin 'yan tawayen Burundi guda 40 ne aka halaka a wani artabun da suka yi da sojojin Jumhuriyar Dumukuradiyyar Kwango da na Burundi a gabashin Kwango.
Kungiyoyin farar hula da sauran kwararru a fannin sanin dokokin shari’a, sun kammala taronsu kan nazarin matsalar hana 'yancin walwala a kasashen Afirka.
Kasar Burundi ta jibge dakarunta a gabashin Jamhuriyar Dimukuradiyyar Kwango da ke fama da rikici, domin gudanar da ayyukan wanzar da zaman lafiya.